ha_tn/mat/20/11.md

436 B

Da suka karɓi

"Da ma'aikatan da suka yi aiki na tsawon lokaci mafi yawa suka karɓi"

mai gonar

"mai gonar innabi"

ka ba su daidai da mu

"ka biya su daidai kimanin kuɗin da ka biya mu"

mu da muka yi fama da aiki cikin zafin rana

Jimlar nan "fama cikin zafin rana" karin magana ne da ke nufin "aiki dukkan yini." AT: "mu da muka yi aiki dukkan yini, a lokaci mafi zafi ma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)