ha_tn/mat/20/05.md

526 B

Sai ya sake fita

"Sai mai gonar ya sake fita"

a sa'a ta shida ya kuma sake fita a sa'a ta tara

sa'a ta shida shi ne misalin tsakar rana. Sa'a ta tara shi ne misalin ƙarfe uku na rana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

ya sake yin hakan ɗin

Wato mai gonar ya sake zuwa bakin kasuwa ya ɗauke ma'aikata.

a sa'a ta sha ɗaya

Wato a misalin ƙarfe biyar na yamma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

a tsaye da ba sa yin kome

"ba su aikin kome" ko kuma "ba su da aiki"