ha_tn/mat/20/03.md

406 B

sai ya sãke fita

"Mai gonar ya sãke fita"

sa'a ta uku

Sa'a ta ukun shi ne misalin ƙarfe tara na safe. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

suna tsaye a bakin kasuwa

"suna tsaye a bakin kasuwa ba su yin aikin kome" ko kuma "suna tsaye a bakin kasuwa ba aikin yi"

bakin kasuwa

"wata babbar wuri ne, a tsarari kuma da mutane suna siya da sayar da abinci da sauran abubuwa.