ha_tn/mat/19/29.md

965 B

saboda sunana

A nan "suna" na nufin mutumin gabaɗaya. AT: "saboda ni" ko kuma "domin ya gaskanta da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zai sami ninkin su ɗari,

"zai karɓa daga wurin Allah ninki 100 kamar iyakan nagargarin abubuwan da suka bari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

gaji rai madawwami

Wannan wata karin magana ne da ke nufin "Allah zai albarkace su da rai madawwami" ko kuma "Allah zi sa su rayu har abada." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Amma dayawa dake farko yanzu, za su zama na karshe, dayawa dake karshe kuma, su zama na farko

A nan "farko" da "ƙarshe" na nufin matsayi ko muhimmancin mutane. Yesu yana banbanta matasyin mutane a yanzu da kuma matasyinsu a mulkin sama. AT: "Amma ma su yawa da sun na yi kamar suna da muhimmanci a yanzu za zama da mafi ƙanƙantan muhimmanci, kuma da yawa da suke yi kamar ba su da muhimmanci a yanzu za su zama da muhimmanci ƙwarai"