1.0 KiB
a sabon zamani
"a sabuwar lokaci." Wannan na nufin yayin da ya mai gyara dukkan kome. AT: a lokacin da Allah ya sa kome ya zama sabo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ɗan Mutum
Yesu na magana game da kansa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
ya zauna a kursiyin ɗaukakarsa
Zama a kursiyinsa na nufin sarautar sa a matsayin sa na sarki. Kursiyinsa kuma ya zama da ɗaukaka na nufin sarautar sa ya zama da ɗaukaka. AT: "Yana zaune a kursiyinsa na ɗauka" ko kuma "yana sarauta da ɗaukaka a matsayin sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zauna a kursiyoyi goma sha biyu
A nan zama a kursiyoyi na nufin sarauta a matasyin sarakuna. Almajiran ba za su zama daidai da Yesu da shi ma ke bisa kursiyin ba. Za su karɓi iƙo daga wurinsa. AT: "zauna a matsayin sarakuna a bisa kursiyoyi 12" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kabilu goma sha biyu
A nan "kabilu" na nufin mutanen waɗannan kabilun. AT: "mutanen kabilu 12 na Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)