ha_tn/mat/19/25.md

654 B

suka yi mamaki ƙwarai da gaske

"almajiran suka yi mamaki." Ana ɗaukan cewa suka yi mamaki ne domin sun gaskanta cewa arziki alama ce cewa Allah ya amince da mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Wanene zai sami ceto?

Almajiran suna amfani ne da wannan tambayan don su nuna mamakinsu. AT: "To ai ba mutumin da Allah zai cetas!" ko kuma "To ai ba wanda zai samu rai madawammi!" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

mun bar kome da kome

"mun bar duk dukiyoyiimu" ko kuma "mun yafe dukkan mallakarmu"

To me za mu samu?

Wane abu nagari ne Allah zai bamu?