ha_tn/mat/19/23.md

700 B

Haƙĩƙa ina gaya maku

"Ina gaya maku gaskiya." Wannan jimlar yana kara nanata maganar Yesu da zai biyo baya ne.

yă shiga mulkin sama

A nan "mulkin sama" na nufin sarautar Allah a matsayin sa na sarki. Ana samu wannan jimlar a littafin Matta ne kadai. In ya yiwu, ku bar "sama" a juyin ku. AT: "yă karɓa Allahnmu a sama a matsayin sarkinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zai fi ... sauki ... ya shiga mulkin Allah

Yesu yana amfani ne da wannan kururtan ya kwatanta yadda ya ke da wuya wa mutum mai arziki yă shiga mulkin Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

ta kafar allura'

ramin da ke kusa da ƙarshen allura, ta wurin da zaren ke bi