ha_tn/mat/19/20.md

319 B

Idan kana so

"idan kana marmari

matalauta

AT: "waɗanda ke talakawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

zaka sami dukiya a sama

Jimlar nan "dukiya a sama" karin magana ne da ke nufin lada daga Allah. AT: "Allah zai baku lada daga sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)