ha_tn/mat/19/16.md

659 B

Ga shi

Wannan kalmar "ga shi" yana jan hankulan mu ne zuwa ga wani sabon mutum a labarin. Mai yiwuwa harshen ku ma da wata hanyar yin haka.

nagari

wato abinda ke gamsar Allah.

Me yasa kake tambaya ta game da abin da ke nagari?

Yesu yana amfani da wannan tambayan gangancin ne domin ya ƙarfafa mutumin game da dalilinsa na tambayan Yesu game da abinda ke nagari. AT: "ka tambaye ni game da abinda ke nagari" ko kuma "Yi tunanin dalilin da ya sa ka yi mani tambaya akan abinda ke nagari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Daya ne kawai ke nagari

"Allah ne kaway ke nagari gabakiɗaya"

shiga cikin rai

"karba rai madawammi"