ha_tn/mat/19/13.md

833 B

aka kawo masa yara kanana

AT: "wasu mutane sun kawo wa Yesu yara kanana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

bar

...

kada ku hana su zuwa wuri na

"kada ku hana su zuwa wurin na"

domin mulkin sama na irinsu ne

A nan "mulkin sama" na nufin sarautar Allah a matsayin sarki. Ana samun wannan jimlar a littafin Matta ne kadai. In Ya yiwu, sai ku bar "sama" a naku juyin. AT: "gama idan Allahn mu a sama ya kafa nasa sarautar a duniya, a bisa irin waɗannan" ko kuma "gama Allah yana barin irin waɗannan a cikin mulkinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

na irinsu ne

"na irin waɗanada su na kamar yara kanana ne." Wannan wata karin magana ne da ke nufin cewa waɗanda suna da kaskanci kamar yara kanana za su shiga mulkin Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)