ha_tn/mat/19/10.md

1.1 KiB

an yardar masu

AT: "waɗanda Allah ya bar su" ko kuma "waɗanda Allah ya izasu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Gama akwai waɗanda aka haife su babanni

Kuna iya kara haske a wannan bayyani. AT: "Akwai dalilai daban daban da ya sa mutane basu aure. Ana misali, akawai maza da yawa da aka haife su babanni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Akwai waɗanda mutane ne suka maida su babanni

AT: "akawai waɗanda wasu mutane ne suka mayar da su babanni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

waɗanda sun mayar da kansu babanni

Wannan na iya nufin 1) mutanen da sun mayar da kansu babanni ta wurin cire gabansu" ko kuma 2) "mutanen da sun zaɓa su zama a rashin aure da kuma tsarkinsu a sashin jima'i (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

saboda mulkin sama

A nan "mulkin sama" na nufin sarautar Allah a matsayin sarki. Ana samun wannan jimlar a littafin Mata ne kawai. In ya yiwu, ku ba "sama" a juyin ku. AT: "don su fi iya bauta wa Allahn mu a sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

karɓar wannan koyarwa, yă karɓa

"karɓa wannan koyarwa ... karɓe shi"