ha_tn/mat/19/07.md

1.1 KiB

Sai suka ce masa

"Farisiyawan sun ce wa Yesu"

umarcemu

"umarce mu Yahudawa"

takardar saki

Wannan wata takardar shaida ne da ke yanke raba aure bisa ga ka'ida.

Saboda taurin zuciyarku

Jimlar nan "taurin zuciya" ƙarin magana ne da ke nufin "taurin kai" AT: "Saboda taurin kan ku" ko kuma "Domin kuna da taurin kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

taurin zuciyarku ... ya yarda maku ... matanku

Yesu yana magana da Farisawa ne, ammam Musa ya ba da wannan umarnin a shekaru da dama ne tun kakanninsu. Umarnin Musa ya shafe dukkan mutanen Yahudawa ne gabaɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

da farko

Anan "farko" na nufin lokacin da Allah ya fara hallitan na miji da mace. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ina gaya maku

Wannan na kara nanata maganar Yesu da ya biyo baya ne.

auri wata

Kuna iya kara haske a bayanin. AT: "auri wata mata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Wanda kuma ya auri macen da aka saka, yana aikata zina

Wasu rubuce-rubuce na dã basu haɗa waɗannan kalmomin ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-textvariants)