ha_tn/mat/19/05.md

1.2 KiB

Shi wanda ya yi su kuma ya ce, "Saboda wannan dalilin, ... jiki. Su ba biyu ba ne kuma, amma jiki daya. Don haka, duk abin da Allah ya hada, kada wani ya raba.''

Wannan shi ne abinda Yesu yana sammanin Farisawa sun fahimta daga nassi. AT: "kuna haƙĩƙa kun sani cewa Allah ma ya faɗi cewa don wannan dalilin ... jiki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Saboda wannan dalilin

Wannan sashin labarin daga littafin Farawa ne dame da Adamu da Hauwa'u. A wannan wurin, dalilin da namiji zai bar Ubansa da Uwatasa shi ne domin Allah ya hallici mace ta zama abokiyan tarayyan sa.

ya haɗe da matarsa

"ya zama kusa da matarsa" ko kuma "ya zauna da matarsa"

su biyun su zama jiki ɗaya

Wannan wata karin magana ne da ke nanata ɗayantakar mai gida da uwargida. AT: "za su zama kamar mutum ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Su ba biyu ba ne kuma, amma jiki ɗaya

Wannan wata ƙarin magana ne da ke nanata ɗayantakar mai gida da uwargida. AT: "Don haka maigida da uwargida ba mutum biyu kuma ba, ammam suna kamar mutu m ɗaya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)