ha_tn/mat/19/03.md

630 B

Mahaɗin Zance:

Yesu Ya fara koyarwa akan aure da saki.

suka zo wurinsa

"suka zo wurin Yesu"

suna gwada shi, suka ce masa

A nan "gwada" ba domin alheri ba. AT: "sai suka sokane shi ta wurin tambayansa" ko kuma "suna son su yi masa tarko ta hanyar yi masa tambaya"

Baku karanta ba, cewa shi wanda ya yi su tun farko ya yi su miji da mace?

Yesu yana amfani ne da wannan tambayan don yă tunashe Farisiyawan da abinda nassosin suka ce game da miji, mace, da kuma aure. AT: "Hakika kun karanta, cewa tun farko da Allah ya hallici mutane, ya hallice su miji da mace." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)