ha_tn/mat/19/01.md

499 B

Muhimmin Bayyani:

Wannan ita ce farkon wata sabuwar sashin labarin da ta biyo [22:46] da ke maganar hidimar Yesu a Yahudiya.

Sai ya zama sa'adda

Wannan jimlar yana canza labarin daga koyarwar Yesu zawa abinda ya faru nan gaba. AT: "Da" ko kuma "Bayan da"

ya gama waɗannan maganganu

A nan "maganganu" na nufin koyarwan da Yesu ya yi daga [18:1]. AT: "ya gama koyar da waɗannan abubuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya bar

"ya tafi daga" ko kuma "ya tashi daga"