ha_tn/mat/14/34.md

500 B

Da suka haye

"Da Yesu da kuma almajaren sa suka haye tekun"

Janisarata

Wannan ƙaramar gari ce da take...................................................................(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

suka aika da sako

"mazajen da suke wancan yankin suka aiko da sako"

Suka roƙe shi

"Mutane mara lafiya suka roƙe shi"

tufafin sa

"tufafin sa" ko "abin da ya saka"

suka warke

AT: "suka samu lafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)