ha_tn/mat/14/31.md

678 B

Ya kai mai ƙarancin bangaskiya

"Kai da kake da ƙarancin bangaskiya." Yesu ya faɗa wa Bitrus haka domin Bitrus ya ji tsoro. AT: "Don me ka ke da ƙarancin bangaskiya haka!"

don me ka yi shakka?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya faɗa wa Bitrus kada yayi shakka. Za ka iya bayyana a fili dalilin da Bitrus zai yi shakka ba. AT: "bai kamata kayi shakka ba domin zan iya tsare ku daga nitsewa ba." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Ɗan Allah

Wannan laƙabi ne mai muhinminci sosana Yesu da yake bayyana ɗangantakansa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples )