ha_tn/mat/14/28.md

265 B

Bitrus ya amsa masa

"Bitrus ya amsa wa Yesu

da Bitrus ya ga iskan

Anan "gan iskan" na nufin yana sane da iskan. AT: "Da Bitrus ya ga iskan da ke koran raƙuman ruwan gaba da baya" ko "da ya gane karfin iskan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)