Da asuba (wajen karfe uku na dare)
Da asuba tsakanin ƙarfe uku na safiya da kuma rana. "dai kafin yammaci ta gabato"
tafiya akan teku
"tafiya a bisa ruwa"
suka firgita
"suka ji tsoro sosai"
fatalwa
ruhun da ya rigaya ya bar gangan jikin mutum da ya mutu