364 B
364 B
Ba lalle ba
"Ba llale ba ne mutanen da suke cikin taron"
Ku basu
Kalman nan "Ku" Jam'i ne, yana nufin almajaren ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Suka ce masa
"Almajaren suka ce wa Yesu"
gurasa biyer
Gurasa ɗunkulen ƙullu ne da aka shirya ta a wata tsifa aka kuma gasa ta.
Ku kawo mini su
"Ku kawo mini gurasan da kuma ƙifin"