ha_tn/mat/14/13.md

813 B

Yanzu

An yi amfani da kalman nan domin a saka alamar burki acikin ainihin labarin. Anan, Mattiyu ya fara maganar sabuwar sashi a labarin.

ji haka

"ji abun da ya faru da Yahaya mai Baftisma" ko "ji labari game da Yahaya"

ya fita

"ya tafi" ko "ya bar wurin taron." Ana zaton cewa almajaren Yesu sun tafi tare da shi. AT: Yesu da almajarensa suka tafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

daga wurin

"daga wancan wurin"

Da taron suka ji haka

"Da taron suka ji inda Yesu ya je" ko "Da taron suka ji cewa ya tafi"

taron

"taron jama'a" ko "babban taron jama'a"

da kafa

Wannan na nufin cewa mutanen da suke cikin taron suna tafiya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Sai Yesu ya zo gabansu, ya kuma ga babban taron

" Da Yesu ya je gaba, ya ga babban taro"