ha_tn/mat/14/08.md

554 B

Bayan ta amshi umurni daga wurin mahaifiyarta

AT: "Bayan da mahaifuwarta ta umurce ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

umurci

"zuga" ko "gaya"

ta ce

" 'yar Hirudiya ta ce wa Hiridus"

tire

babban faranti

Sarki ya yi bakin ciki sosai da roƙonta

AT: " Roƙon da tayi ya saka Sarki bakin ciki sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sarki

"Sarki Hiridus"

ya yi umurni a ba ta

AT: "ya umurce mutanen sa su yi abin da ta faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)