ha_tn/mat/14/03.md

1.4 KiB

Mhaɗin Zance:

A nan marubucin ya fara fada yadda Hiridus ya kashe Yahaya mai Baftisma. Waɗannan abubuwan sun faru a wasu lokatai kafin abun da ya faru a ayoyin da suka wuce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

Domin Hiridus ....

Iɗan akawai bukata, za ka iya mika yadda abubuwan suka faru a 14:3-4, yadda take a UDB (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

Hiridus ya kama Yahaya, ya ɗaure shi, kuma ya jefa shi a kurkuku

Wannan na faɗi cewa Hiridus yayi haka ne, domin ya umurce wasu ne suyi mashi. AT: "Hiridus ya umurce sojojin sa su kamo Yahaya mai Baftisma, su ɗaure shi, su kuma jefa shi a kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

matar Filibus

Filibus dan'uwan Hiridus ne. Hiridus ya ɗauki matar Filibus ta zama matar sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Domin Yahaya ya ce masa, "Bai kamata ka dauke ta a matsayin matarka ba."

Iɗan ya zama dole, za'a iya fadin wannan maganan a wani juyi. AT: "Domin Yahaya ya fada wa Hiridus cewa bai kama Hiridus ya ɗauki Hirudiya a matsayin matar sa ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Domin Yahaya ya ce masa

"Domin Yahaya ya cigaba da fada wa Hiridus"

Bai kamata ba

Philibus yana nan a raye da Hiridus ya aure Hirudiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya ji tsoro

"Hiridus ya tsorata"

sun ɗauka shi

"sun ɗauka Yahaya"