ha_tn/mat/14/01.md

687 B

Muhimmin Bayani:

Waɗannan ayoyi suna bayana yadda Hiridus ya yi, da ya ji labari game da Yesu. Wannan abun ya faru ne bayan wasu lokatai da suka wuce..

A lokacin nan ne

" A lokacin da suka wuce" ko "Da Yesu yake bishara a Galili"

ya ji labarin Yesu

"ya ji labari game da Yesu" ko "ya ji sunan da Yesu yayi"

Ya ce

"Hiridus ya ce"

ya tashi daga matattu

Kalmomin nan "daga mattatu" na magana akan dukan mutanen da suka mutu na cikin karkashin kasa. Tashiwa daga mattatu na magana akan zama rayyeye kuma.

Saboda haka wadannan ikoki na aiki a cikinsa

Wasu Yahudawa a lokacin can sun yadda cewa iɗan mutum ya dawo daga mattatu zai samu ikoki ya yi abubuwan al'ajibi.