ha_tn/mat/11/28.md

1.7 KiB

dukanku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

masu wahala da fama da nauyin kaya

Yesu ya yi magana game da mutanen da sun raunana cikin koƙarinsu su yi biyayya ga dukkan dokoki kamar dokokin kaya ne mai nauyi kuma mutane da shan wahalan ɗaukansu. AT: "wanda ya raunana daga koƙarin" ko "waɗanda suka raunana daga koƙarin yi matuƙar biyayya da dokokin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zan ba ku hutu

"Zan bar ku ku huta daga wahala da nauyi"

Ku ɗauki karkiya

Yesu yana kiran mutane su zo su zama almajiransa da masubin sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gama ni mai tawali'u ne da saukin hali a zuciya

A nan "tawali'u" da "saukin halin zuciya" a takaice na nufin abu ɗaya. Yesu ya haɗa su don ya nanata cewa shi zai yi kirki fiye da shugabannen adini. AT: "Ni mai saukin kai ne da kuma tawali'u" ko "Ni mai matuƙar saukin kai ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

saukin hali a zuciya

A nan "zuciya" na nufin cikin mutum. Maganan nan "saukin halin zuciya" na nufin "kaskanci" AT: "Kaskanci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

zaku sami hutawa ga rayukanku

kalman "rayuka" na nufin mutum gabaɗaya. AT: "za ku sami hutawa" ko "za ku iya hutawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Gama karkiyata mai sauki ce, kaya na kuma ba shi da nauyi

Duk waɗannan maganganu na nufin abu ɗaya. Yesu na nanata cewa ya fi sauki a yi masa biyayya fiye da shari'ar Yahudawa. AT: "Gama abin da na sa a kanku, za ku iya ɗauka wa domin ba shi da nauyi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

kaya na ba shi da nauyi

Kalman "ba shi da nauyi" anan dabam ne da nauyi ba kuma duhu.