ha_tn/mat/11/25.md

2.6 KiB

Uba

Wannan lakabi mai muhimmanci ne na Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Ubangijin sama da duniya

"Ubangiji mai mulkin sama da duniya." "sama da duniya" na nufin dukkan mutane da abubuwan da ke cikin duniya gabakiɗaya. AT: "Ubangiji mai mulkin dukkan duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

ka ɓoye waɗannan abubuwa ... ka bayyana su

Ma'anar kalmomin "waɗannan abubuwa." ba ya a fili. In harshen ku na bukatan bayana abin nufi, to wannan juyin zai zama mafi kyau a yi amfani da shi. AT: "ka ɓoye waɗannan gaskiyar ... ka bayyana su"

ka ɓoye waɗannan abubuwa ga

"ba ka sa waɗannan abubuwa su zama sanane ga." Wannan aikatau sabo ne da "bayyana"

ga masu hikima da fahimta

AT: "ga mutanen masu hikima da fahimta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

masu hikima da fahimta

Yesu ba ya tunanin cewa mutanen nan suna da hikima. AT: "mutanen da ke tunanin cewa suna da hikima da fahimta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

bayyana su

"sa su zama sananne." Kalman nan "su" na nufin "waɗannan abubuwa" a baya cikin wannan aya.

ga 'ya'ya kanana

Yesu ya kwatanta mutane jãhilai da 'ya'ya kanana. Yesu ya nanata cewa mutane da yawa da suka gaskanta da shi ba a koyar da su da kyau ba ko kuwa ba sa tunanin kansu a matsayin masu hikima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gama wannan shine ya yi daidai a gare ka

Maganan nan "a gare ka" na nufin yadda mutane ke duban wani abu. AT: "gama ka ga ya kyautu ka yi wannan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

An mallaka mani dukkan abubuwa daga wurin Ubana

AT: "Ubana ya mallaka mani dukkan kome" ko "Ubana ya mika mini dukkan kome (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dukkan abubuwa

Ma'anar mai yiwuwa na kamar haka 1) Allah Uba ya bayyana dukkan abubuwa game da kansa da mulkinsa ga Yesu ko 2) Allah ya mika dukkan iko ga Yesu.

Ubana

Wannan lakabi ne mai muhimmanci na Allah da ke bayana dangantakan Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

babu wanda ya san Ɗan sai dai Uban

"Uban kaɗai ne ya san Ɗan"

ba wanda ya san

Kalman nan "san" anan na nufin fiye da idan sani wani. Yana nufin sani wani na kwarai saboda dangantaka ta musamman da shi.

Ɗan

Yesu na duban kansa a matsayin na uku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Ɗa

Wannan lakabi ne mai muhimmanci na Yesu, Ɗan Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

babu kuma wanda ya san Uban, sai Ɗan

"Ɗan kaɗai ya san Uban"