ha_tn/mat/11/20.md

2.3 KiB

tsautawa biranen nan

Anan "biranen" na nufin mutanen da ke rayuwa a cikin ta. AT: "tsautawa mutane birane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

birane

"gari"

inda ya yi yawancin manya-mayan ayukansa

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

manya-manyan ayyuka

"manya-manyan aiki" ko "aiki iko" ko "mu'ujizai"

Kaiton ki Korasinu, kaiton ki Betsaida!

Yesu ya yi magana kamar mutanen biranen Korasinu da Betsaida suna wurin kuma suna jin shi, amma ba sa ji (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

kaiton ki

"Zai zama maki da muni." Anan "ki" na nufin birnin. In zai fi sauki a yi amfani da kalman nan "ku" a sa'ad da ake nufin mutane maimakon birni, to sai ku yi amfani da shi a juyin ku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Korasinu ... Batsaida ... Taya ... Sidon

Sunayen waɗannan biranen na nufin mutanen da ke zama cikin waɗannan birane. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

in ayyukan ban mamaki ... sanye da tsumma da yafa toka

Yesu yana bayana wata yanayi ta musamman da zai iya faruwa a dă amma bai faru ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

In da an yi irin ayuka masu ban mamaki a Taya da Sidon! Yadda aka yi a tsakaninku

AT: "In da a ce na yi ayuka masu ban mamaki a tsakanin mutanen Taya da Sidon wanda na yi a tsakaninku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wadda aka yi a tsakaninku ... fiye da ku

A nan "ku" na nufin Korazinu da Betsaida. In ya fi sauki a harshenku, za ku iya yin amfani da "ku" a maɗaɗɗin birane biyun ko "ku" a maɗaɗɗin mutanen biranen. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

da sun tuba tun dă

"su" na nufin mutanen Taya da Sidon.

da sun tuba

"da sun nuna cewa sun damu saboda zunubansu"

zai zama da sauki a kan Taya da Sidon a ranar shari'a fiye da ku

A nan "Taya da Sidon" na nufin mutanen da ke zama a wurin. AT: "Allah zai nuna jinkai ga mutanen da ke Taya da Sidon a ranar shari'a fiye da ku" ko "Allah zai yi muku hunkucin mai tsanani a ranar shari'a fiye da mutanen Taya da Sidon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

fiye da ku

A nan iya bayana abin nufin anan a fili. AT: "fiye da ku domin ba ku tuba kun bada gasikiya a gare ni ba, kodashike kun ga mu'ujizan da na yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)