ha_tn/mat/11/18.md

2.2 KiB

baya cin gurasa ko shan ruwan inabi

A nan "gurasa" na nufin abinci. Wannan ba ya nufin cewa Yahaya bai taba cin abince ba. Yana nufin cewa sau da dăma yana azumi, kuma a lokacin da ya ci abinci, bai ci abinci mai kyau ko mai tsada ba. AT: "Sau da dama yana azumi kuma ba ya shan barasa" ko "ba ya cin abinci mai kyau ba ya kuma shan ruwan inabi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

suka ce, 'Yana da aljannu'

AT: sun ce wai yana da aljannu" ko "sun zargi shi cewa yana da aljannu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

suka ce

Dukkan bayyanuwar kalman nan "su" na nufin mutane a wancan zamani musamman Farisiyawa da shugabannen adini.

Ɗan mutum ya zo

Yesu yana nufin kansa. AT: "Ni, Ɗan Mutum na zo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

zo yana ci yana sha

Wannan ya sha banbam da halin Yahaya. Wannan nufin ci fiye da sha fiye da yadda ya kamata. Yana nufin cewa Yesu ya yi biki ya kuma ci abinci mai kyau ya kuma sha daidai kamar sauran mutane.

Duba, ga mai hadama, mashayi ... masu zunubi!'

AT: "sun ce wai shi mutum mai handama ne mashayi kuma ...masu zunubi." ko "sun zargi shi cewa yana ci yana kuma sha fiye da yadda ya kamata kuma shi... masu zunubi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

shi mutum mai handama ne

"shi mai handama ne" ko "a kodayaushe yana ci fiye da yadda ya kamata"

mashayi

"bugagge" ko "ya cigaba da shan barasa so sai"

Amma hikima, ta wurin aikin ta ake tabbatar da ita

wannan wani karin magana ne da Yesu ya yi amfani da wannan a yanayin saboda mutanene da su ƙi shi da Yahaya su maras hikima ne. Yesu da Yahaya Mai Baftisma su masu hikima ne, kuma sakamakon ayyukansu ta tabbatar da ita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-proverbs)

hikima, ta wurin aikin ta ake tabbatar da ita

A nan "hikima" an bayyana ta kamar mace da an tabbatar cewa ayyukan nagari ne. Yesu yana nufin cewa sakamakon ayyukan mutum mai hikima na nuna tabbacin cewa lallai shi mai hikima ne. AT: "sakamakom ayyukan mutum mai hikima yana ba da tabbacin cewa shi mai hikima ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])