ha_tn/mat/11/16.md

1.6 KiB

Da me zan kwatanta wannan zamani?

Yasu ya yi amfani da wannan tambaya don ya gabatar da kwatancinsa da mutane a lokacinsa da da kuma abin da 'ya'ya sa su ce a cikin kasuwa. AT: "Wannan shine kamanin wannan zamani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wannan zamani

"mutanen da ke rayuwa a yanzu" ko "waɗannan mutane" ko "ku mutanen wannan zamani"

Ya na kamar yara masu wasa a kasuwa ... baku yi kuka ba

Yesu ya yi amfani da wannan misălin don bayana irin mutanen da ke rayuwa a lokacinsa. Ya kwatanta su da 'ya'yan da ke koƙarin sa sauran 'ya'ya su yi wasa tare da su. Amma duk koƙarin da suka yi, sauran 'ya'yan ba za su haɗa kai da su ba. Yesu na nufin cewa ba lallai ne a ce in Allah ya aiko da wani kamar Yahaya Mai Baftisma, wanda ya yi rayuwa a jeji ya kuma yi azumi, ko wani kamar Yesu wanda ya yi murna a wurin biki da masu zunubi bai kuma yi azumi ba. Mutanen nan, musamman Farisiyawa da kuma shugabannen adini su taurare sun kuma ƙi su karɓi gaskiyar Allah. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parables]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

kasuwa

wani babban wuri wanda mutane ke sayar da siyan abubuwa.

mun busa maku sarewa

"mu" na nufin 'ya'ya da ke a kasuwa. Anan "ku" na nufin rukuni sauran 'ya'yan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

baku yi rawa ba

"amma ba ku yi rawa ba ga kiɗa ta murna ba"

mun yi makoki

Wannan na nufin cewa sin yi wakar baƙin ciki kamar wand mataye ke yi a wurin jana'iza. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

baku yi kuka ba

"amma ba ku yi kuka tare da mu ba"