ha_tn/mat/11/13.md

1.1 KiB

Gama dukan annabawa da shari'a sun yi annabci har zuwa lokacin Yahaya

A nan "annabawa da shari'a" na nufin abubuwan da annabawa da Musa suka rubuta a nassi. AT: "Waɗannan sune abubuwan da annabawa da Musa suka yi annabcinsa tawurin nassosin har zuwa lokacin Yahaya Mai Baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

In ku

"ku" na nufin taron mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

wannan shine Iliya wanda za ya zo

Kalman nan "shi" na nufin Yahaya Mai Baftisma. Ba wai wannan na nufin cewa Yahaya Mai Baftisma shine Iliya ba. Yesu yana nufin cewa Yahaya Mai Baftisma ya cika annabcin da aka yi game da "Iliya wanda zai zo" ko Iliya mai zuwa. AT: "sa'ad da annabi Malachi ya ce cewa Iliya zai dawo, yana magana ne game da Yahaya Mai Baftisma."

Wanda ke da kunnuwan ji

Wannan wata hanya ce da ake nufin kowane mutum da ke jin abin da Yesu ke faɗa. AT: "Duk wanda zai iya ji na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kassa kunne

A nan "kassa kunne" na nufin sa hankali ga abinda ake faɗa. AT: "kassa kunne ga abin da nake faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)