ha_tn/mat/11/09.md

1.0 KiB

Amma me ku ke zuwa gani, annabi?

Yesu ya yi amfani da tambaya don ya sa mutane tunani ko wani irin mutum ne Yahaya Mai Baftisma. AT: "Amma kuwa kun tafi jeji don ku ga annabi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Hakika ina gaya maku

Ina gaya maku, hakika"

fiye ma da annabi

AT: "she ba annabi ne kawai ba" ko "yana da muhimmanci fiye annabi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Wannan shine wanda aka rubuta game da shi

AT: "Wannan shine abin da annabi Malachi ya rubuta game da Yahaya Mai Baftisma tun dă" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Gashi na aiko da manzo na

kalman nan "na" na nufin Allah. Malachi ya ambata abin da Allah ya faɗa ne.

gabanka

A nan "ka" na nuna cewa Allah na magana ne da Mai Ceton. AT: "ya zo a gabanka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

shirya maka hanya inda za ka bi

Wannan na nufin cewa manzon zai shirya mutane don su karɓi sakon Mai Ceton. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)