1.2 KiB
Mahaɗin Zance:
Yesu ya fara yi wa taron magana game da Yahaya Mai Baftisma.
Me ake zuwa gani a jeji - ciyawa ... iska...?
Yesu ya yi amfani da tambaya don ya sa mutane su yi tunani ko wani irin mutum ne Yahaya Mai Baftisma. AT: "Haƙiƙa ba a zuwa jeji a ga ciyawa ...iska...!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
ciyawa ce da iska ke busawa
Ma'ana suna kamar haka 1) Yesu na nufin shuke-shuke da ke a Kogin Urdun ko 2) Yesu na amfani da wannan don ya na nufin wane irin mutum. AT: "mutum wanda ke iya canza ra'ayinsa, shi kuma kamar ciyawa ne da isake busawa nan da nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
da iska ke busawa
AT: "tafi cikin iska" ko "iska ke busawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Shin menene kuke zuwa gani - mutum ... tufafi ...?
Yesu ya yi amfani da tambaya don ya sa mutanen su yi tunani ko wani irin mutum ne Yahaya Mai Baftisma. AT: "Haƙiƙa ba ku zuwa jeji don ku ga mutum ...tufafin...!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
tufafi masu laushi
"Sanya tufafi masu tsada." Masu arziki na sa irin wannan tufafin.
Haƙiƙa
Wannan kalman na kara nanata abin da ke biye. AT: "lalle"
gidajen sarakuna
"fădar sarakuna"