ha_tn/mat/10/40.md

1.1 KiB

Shi wanda

Kalmar "Shi" na nufin kowanene. AT: "Duk wanda" ko "duk wanda ya" ko "Wanda ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

marabce

Wannan na nufin ƙarban wani kamar bako.

Shi wanda ya marabce ku, ya marabce ni

Yesu ya na nufin cewa idan wani ya marabce ku, na nan kamar marabtan shi ne. AT: "Idan wani ya marabce ku, ya na nan kamar ya na marabta na ne"

Wanda ya marabce ni kuwa, ya marabci wanda ya aiko ni

Wannan na nufin duk loƙacin da wani ya marabci Yesu, Na nan kamar marabtan Allah ne. AT: "In wani ya marabce ni, na nan ne kamar ya na marabtan Allah Uba wanda ya aiko ni" ko "Idan wani ya marace ni, ya na nan kamar ya na marabtan Allah Uba wanda ya aiko ni"

domin shi annabi ne

A nan "shi" ba ya nufin mutumin da ke yin marabta. Ya na nufin mutumin da an yi masa maraba.

ladar annabi

Wannan na nufin lada da Allah na ba wa annabin, ba lada da annabi ke ba wa wani mutum ba.

shi mai adalci ne

A nan "shi" ba ya nufin mutumin da ke yin marabta. Ya na nufin mutumin da an yi masa maraba.

ladar mai adalci

Wannan na nufin lada da Allah na ba wa mai adalci, ba lada da mai adalci ke ba wa wani ba.