ha_tn/mat/10/37.md

1.9 KiB

Shi wanda ke ƙaunar ... bai cancanci

A nan "shi" na nufin kowane mutum. AT: "Waɗanda na ƙaunar ... bai cancanci" ko "Idan ku na ƙaunar ... ba ku cancanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

ƙaunar

Kalmar "ƙauna" a nan na nufin "ƙauna na 'yanwantaka" ko "ƙauna daga aboki." AT: "damu da" ko "ba da kai"

cancance ni

"ya cancanci ya zama nawa" ko "cancanci ya zama almajiri na"

ɗauki gicciyensa ya biyo ni

"ɗauka gicciyensa ya biyo ni." Gicciyen na wakilcin azaba da mutuwa. Daukan gicciye na wakilcin yarda ka sha azaba ka kuma mutu. AT: "yi mun biyayya har ga azaba da mutuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ɗauki

"ɗauka" ko "ɗauka da ɗauki"

Dukan mai son ya ceci ransa, zai rasa shi. Amma duk wanda ya rasa ... zai samu

Yesu ya yi amfani da ƙarin magana don ya koyar da almajiransa. AT: "Waɗanda sun so ransu za su rasa su. Amma waɗanda sun rasa ransu ... za su samu" ko "Idan kun sami ranku za ku rasa shi. Amma idan kun rasa ranku ... za ku same shi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-proverbs)

sami

Wannan ƙarin magana ne na "ajiye" ko "ceci." AT: "na yin kokari ya ajiye" ko "na yin kokari ya cece"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai rasa shi

Wannan ba ya nufin cewa mutumin zai mutu. Karin magana ne da na nufin cewa mutumin ba zai yi rayuwa ta ruhaniya da Allah ba. AT: "ba zai sami rayuwa ta gaskiya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda ya rasa ransa

Wannan ba ya nufin mutuwa. Karin magana ne da na nufin mutum ya zaba cewa yin biyayya da Yesu ya fi muhimminci fiye da ransa. AT: "wanda ya hanakansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai samu

Wannan ƙarin magana na nufin cewa mutumin zai yi rayuwa ta ruhaniya da Allah. AT: "zai sami rai ta gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)