ha_tn/mat/10/34.md

517 B

Kada ku yi tunani

"Kada ku zata" ko "Kada ku yi tunani"

a duniya

Wannan na nufin mutanen da su na zama a duniya. AT: "ga mutanen duniya" ko "ga mutane"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

takobi

Wannan na nufin rabawa, faɗa, da kisa a sakanin mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

hada ... gaba da

"sa ... yi faɗa da"

hada mutum da ubansa gaba

" hada ɗa da ubansa gaba"

maƙiyan mutum

"mafi munin maƙiyan mutum"

waɗanda na iyalinsa

"mutanen gidansa"