ha_tn/mat/10/32.md

1.1 KiB

kowane mutum wanda ya shaida ni ... Zan shaida a gaban Ubana

"duk wanda ya shaida ni ... Zan kuma shaida a gaban Ubana" ko "Idan wani ya shaida ni ... Zan kuma shaida a gaban Ubana"

shaida ni a gaban mutane

"gaya wa waɗansu cewa shi almajiri na ne" ko "amince a gaban waɗansu mutane cewa ya na yi mani biyayya"

Zan shaida a gaban Ubana wanda ya ke cikin Sama

Za ku iya sa a bayyane bayanin da kun fahimta. AT: "Zan kuma amince a gaban Ubana wanda ya na cikin sama cewa wannan mutumin nawa ne"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Ubana da yake cikin Sama

"Ubana na samaniya"

shi wanda ya musunta ni ... Zan yi musun sanin sa a gaban Ubana

"duk wanda ya musunta ni ... Zan kuwa musunta a gaban Ubana" ko "Idan wani ya musunta ni ... Zan kuwa musunta shi a gaban Ubana"

musunta ni a gaban mutane

"musunta ga sauran mutane cewa ya na yi ma ni biyayya" ko "kin ya amince wa waɗansu cewa shi almajiri na ne"

Zan yi musun sanin sa a gaban Ubana da yake cikin Sama

Za ku iya sa a bayyane bayanin da kun fahimta. AT: "Zan musanta a gaban Ubana wanda na sama cewa wannan mutumin nawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)