ha_tn/mat/10/28.md

2.0 KiB

Kada ku ji tsoron masu ƙashe jikin mutum, amma ba sa iya ƙashe rai ba

Wannan ba ya bambanta sakanin mutanen da ba su iya ƙashe rai da mutane da sun iya ƙashe rai ba. Babu mutum da zai iya ƙashe rai. AT: "Kada ku ji tsoron mutum. Za su iya ƙashe jikin, amma ba za su iya ƙashe rai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

ƙashe jiki

Wannan na nufin sa mutuwa. Idan waɗannan kalmomin basu da kangado, za ku iya juya wannan kamar "ƙashe ka" ko "ƙashe wasu mutane."

jiki

sashin mutum da ana iya tabawa, da ke hamayya da jiki ko ruhu

ƙashe rai

Wannan na nufin lahanta mutane bayan sun mutu.

rai

sashin mutum da ba a iya taba kuma na nan da rai har bayan jikin ya mutu

ji tsoron wanda na iya

Za ku iya kara "domin" don ku bayyana dalilin da ya kamata mutane su ji tsoron Allah. AT: "Ji tsoron Allah domin na iya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)

Ba 'yan tsuntsaye biyu ake sayarwa akan ƙaramin kobo ba?

Yesu ya bayyana wannan magana kamar tambaya domin ya koyar da almajiransa. AT: "Yi tunani game da tsuntsaye. Su na da daraja kadan da ku na iya saya biyu a dan kobo kadan." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-proverbs]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

tsuntsaye

Waɗannan kananun, tsuntsaye masu cin ƙwaya. AT: "kananun tsuntsaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

ƙaramin kobo

Ana juya wannan kamar ƙaramin kobo mai daraja da akawai a kasarku. Na nufin kobon ƙarfe da ya kai ɗayan-sha shida na ƙudin ma'aikaci na kwana ɗaya. AT: "ƙudi kadan sosai"

Ba ko ɗaya a cikin su da zai faɗi kasa ba tare da sanin Ubanku ba

AT: "Ubanku ya san loƙacin da tsuntsu ɗaya yake mutuwa ya kuma faɗi a kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ko da gashin kan ku ma duk a ƙidaye yake

AT: "Allah ya san yawan gashin dake kanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ƙidaye

"ƙirga"

darajarku ta fi ta tsuntsaye masu yawa

"Allah ya na daraja ku fiye da tsuntsaye masu yawa"