ha_tn/mat/10/26.md

1.6 KiB

kaɗa kuji tsoro

A nan "su" na nufin mutanen da su na wullakanta masubin Yesu.

ba abin da yake rufe da ba za a bayyana ba, kuma ba abin da yake ɓoye da ba za a sani ba

Dukka waɗannan magana na nufin abu ɗaya ne. Zama da rufe ko ɓoye na wakilcin ajiye a asirce, kuma bayyana na wakilcin zama sananne. Yesu ya na nanata cewa Allah zai sa komai sananne. AT: "Allah zai bayyana abubuwan da mutane na ɓoyewa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Abin da nake fada maku a duhu, ku fada a haske. Abin da kuma kuka ji a cikin kunnenku, ku yi shelarsa daga kan soraye

Dukka waɗannan magana na nufin abu ɗaya ne. Yesu ya na nanata cewa almajiran su gaya wa kowa abin da ya faɗa masu a asirce. AT: "Gaya wa mutane a haske abin da na faɗa maku a duhu, ku kuma yi shela akan soraye abin da kun ji a cikin kunnenku"

Abin da nake fada maku a duhu, ku fada a haske

A nan "duhu" magana ne na "dare" wanda magana ne kuma na "asirce." Anan "haske" magana ne na "sarari." AT: "Abin da nake fada maku a asirce da dare, ku fada a sarari da haske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

abin da kuma kuka ji a kunnenku

Wannan wata hanya ne da na nufin raɗarwa. AT: "abin da na raɗar maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

yi shelarsa daga kan soraye

Sorayen inda Yesu na zama shimfiɗaɗɗe ne, kuma mutanen da su na da nisa na iya jin duk wanda ke magana da babban murya. Anan "soraye" na nufin wurin da dukka mutane na iya ji. AT: "yi magana da ƙarfi a sararin wuri domin kowa ya ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)