ha_tn/mat/10/19.md

968 B

Idan har sun bada ku

"Idan mutane sun kai ku wa majalisa." "Mutanen" anan ɗaya ne da "mutanen" cikin 10:17.

kada ku zama da taraddadi

"kada ku damu"

yadda za ku yi magana

"yadda za ku yi magana ko abin da za ku ce." Ana iya hada ra'ayi biyun. "abin da za ku ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hendiadys)

domin za a ba ku abin da za ku fada

AT: "domin Ruhu mai Tsarki zai gaya maku abin da za ku fada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a wannan loƙacin

Anan "loƙaci" na nufin "nan da nan." AT: "a wannan loƙacin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ruhun Ubanku

Idan wajibi ne, Za a iya juya wannan kamar "Ruhun Allah Ubanku na samaniya" ko ana iya sa karin bayani don a bayyana cewa wannan na nufin Allah Ruhu mai Tsarki ba kuwa ruhun uba na duniya ba.

Uba

Wannan muhimmin laƙabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

a cikin ku

"ta wurin ku"