ha_tn/mat/10/16.md

1.6 KiB

Duba, na aike

Kalmar "Dubi" anan ya kara bayani a abin da ke a gaba. AT: "Ga, na aike" ko "Sauraro, aiko" ko "Ku yi hankali da abin da zan gaya maku. Na aiko"

na aike ku

Yesu ya na aikan su don wata dalili ta musamman.

kamar tumaki a tsakiyar kyarketai

Tumaki dabba ne da ba ya iya kariya kuma kyarketai sun ciki binsu. Yesu ya na bayyana cewa mutane na iya cutar da almajiran. AT: "kamar tumaki a cikin mutanen da suke kamar mugayen kyarketai" ko "kamar tumaki a cikin mutanen da su ke yi kamar yadda mugayen dabbobi suke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ku zama masu wayo kamar macizai, da kuma marasa barna kamar kurciyoyi

Yesu ya na gaya wa almajiransa cewa dole ne su zama da hankali da rashin cuta a cikin mutane. Idan kwatanta almajiran da macizai ko kurciyoyi zai kawo rikicewa, Zai fi dama in kun fade shi tamka. AT: "aikata da fahimta da hankali, da kuma rashin laifi da kirki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ku yi hankali da mutane! Za su

Za ku iya juya da "domin" don a nuna yadda waɗannan bayyanen sun shafi juna. AT: "Ku yi hankali da mutane domin za su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)

kai ku gaba

"za su sa ku cikin ikon"

majalisa

Shugabanin addini na wuri ɗaya ko dattibai wanda suke sadar da salama a cikin mutane

yi maku bulala

"duke ku da bulala"

za a kawo ku

AT: "za su kawoku" ko "za su jawoku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta dalili na

"domin ku nawane" domin kun bi ni"

ga ku da kuma Al'ummai

Jam'in "ku" na nufin "gwamna da sarakuna" ko Yahudawa masu kushewa.