ha_tn/mat/10/14.md

1.1 KiB

Ga waɗanda su ka ki ƙarbar ku ko saurara

"Idan babu mutane a cikin gidan ko birnin da za su ƙarbe ku ko saurara"

sauraron maganarku

A nan "magana" na nufin abin da almajiran sun ce. AT: "saurare sakonku" ko "saurare abin da za ku ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gari

Ku juya wannan kamar yadda kun yi a cikin 10:11.

ku karkade kurar daga kafafunku

"ku karkade kurar kafafunku sa'adda kun tafi." Wannan alama ne cewa Allah ya ki mutanen wannan gidan ko garin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Hakika, ina gaya maku

"Ina gaya maku gaskiyan." Wannan jumla ya kara bayani ga abin da Yesu ya faɗa a gaba.

za a fi rangwanta wa

"azaban zai yi sauki"

wannan kasar Saduma da Gwamrata

Wannan na nufin mutanen da suka yi zama a Saduma da Gwamrata. AT: "mutanen da sun yi zama a garurukan Saduma da Gwamrata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wannan birni

Wannan na nufin mutanen cikin birnin da basu ƙarbi manzanin ko ji sakonsu ba. AT: "mutanen garin da basu ƙarbe ku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)