ha_tn/mat/10/11.md

2.1 KiB

Kowanne birni, ko ƙauyen da kuka shiga

"Duk loƙacin da kun shiga birni ko ƙauye" ko "Loƙacin da kun shiga kowane birni ko ƙauye"

birni ... ƙauye

"babban ƙauye ... ƙaramin ƙauye" ko babban gari ... ƙaramin gari." Dubi yadda kun juya wannan a cikin 9:35.

dace ... bai dace ba

A cikin 10:11-13 mutum da ya "dace" na nufin mutumin da ya yarda ya ƙarbi almajiran. Yesu ya ƙwatanta wannan mutum da wanda "bai dace ba," mutumin da ba ya ƙarban su almajiran.

zauna a wurin har loƙacin da za ku tashi

Ana iya sa a bayyane cikakken ma'anar bayanin. AT: "ku zauna a cikin gidan wannan mutumin har sai kun bar garin ko ƙauyen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sa'ad da kun shiga cikin gidan, yi masa gaisuwa

Jumlar "yi masa gaisuwa" na nufin gai da gidan. Sanannen gaisuwa a waɗannan zamanin shi ne "salama a gareku!" Anan "gida" na wakilcin mutanen da suna zama a gidan. AT: "Sa'adda kun shiga cikin gidan, ku gai da mutanen da suke zama a ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gidan ta dace

A nan "gida" na wakilcin waɗanda su na zama a cikin gidan. AT: "mutanen da suke zama a cikin wannan gidan sun ƙarbe ku da kyau" ko mutanen da suke wannan gidan sun nuna maku hali mai kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari salamarku ta tabbata a gare shi

Kalmar "shi" na nufin gidan, wadda na wakilcin mutanen da suke zama a cikin gidan. AT: "bari su ƙarbi salamarku" ko "bari su ƙarbi salamarku da kun gaishe su da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

idan bata dace ba

Kalmar "bata" na nufin gidan. Anan "gida" na nufin mutanen da suke zama a cikin gidan. AT: "idan ba su ƙarbe ku da kyau ba" ko "idan ba su nuna maku hali mai kyau ba" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari salamarku ta komo maku

AT: 1) idan iyalin ba ta dace ba, Allah zai rike salama ko albarku daga wannan iyali ko 2) idan iyalin ba ta dace ba, yakamata manzanen su yi wani abu, kamar rokon Allah kada ya ƙarbi gaisuwar salamarsu. Idan harshenku na da irin ma'anar komar da gaisuwa, a yi amfani da shi anan.