ha_tn/mat/10/02.md

863 B

Muhimmin Bayani:

Marubucin anan ya ba da sunayen manzane goma sha biyu a matsayin tushen bayanin.

Yanzu

An yi amfani da wannan kalma anan don a sa alama a ainahin labarin. Anan Matiyu ya ba da tushen bayani game da manzane goma sha biyu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

manzane goma sha biyu

Wannan kungiya ɗaya ne da "almajirai goma sha biyu" a cikin 10:1.

farko

Wannan farko ne bisa shiri ba a jeri ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Bakairawane

AT: 1) "Bakairawane" laƙabi ne da na nuna cewa ya na cikin kungiyan mutane da sun so su ceci mutanen Yahudawa daga mulkin Romawa. AT: "mai kishin kasarsa" ƙwatanci ne da na nuna cewa shi bakairawane don Allah ya sami ɗaukaka.

Matiyu mai ƙarbar haraji

"Matiyu, wanda da mai ƙarban haraji ne"

wanda ya bashe shi

"wanda zai bashe Yesu"