ha_tn/mat/07/28.md

308 B

ya kasance a sa'adda

Wannan maganar ya canja labarin daga koyar Yesu zuwa abun da ya faru na gaba. AT: "sa'adda" kon "bayan haka"

suka yi mamakin koyarwarsa

A fili ya ke cewa a 7:29 ba mamakin abun da Yesu ya koyar kadai suke yi ba amma har da yadda yake koyarwar ma. AT: "mamakin yadda yake koyarwa"