ha_tn/mat/07/26.md

504 B

wawan mutum wanda ya gina gidansa a kan rairayi

Yesu ya cigaba da kwatanci da yayi a ayan baya. Ya misalta waɗanda ba sa biyyaya da maganarsa da wawayen magina. Wawa ne kadai zai gina gida akan rairayi, inda ruwan sama, ambaliya, da iska na iya share wa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

rushe

Yi amfani da kalmar da akan kira a harshenku idan ana so a ce gida ya rushe.

ya kuwa yi mummunar ragargajewa

Ruwar sama, da ambaliya, da kuma iskan sun hallakar da gidan gaba ɗaya.