520 B
520 B
Saboda haka
"Domin wannan"
kalmomi na
A nan "kalmomi" na nufin abun da Yesu ya faɗa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kamar mutum mai hikima wanda ya gina gidansa a kan fã
Yesu ya kwatanta masu jin maganarsa kamar mutumin da ya gina gidansa inda ba wanda zai iya hallakar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
fã
Wannan dutse ne da shumfide a ƙasa, ba babban dutse mai tudu ba ko.
da aka gina
AT: "ya gina ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)