ha_tn/mat/07/21.md

1.5 KiB

zai shiga mulkin sama

A nan, "mulkin sama" na nufin sarautar Allah a matsayin tsarki. A littafin Matiyu ne kadai aka faɗi wannan maganar. in ya yiwu, a sa kalmar "sama" a fasarar, AT: "zai kasance tarw da Allah a sama a sa'ad da ya nuna kansa a matsayin tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

waɗanda suka yi abun da Ubana da ke cikin sama yake so

"wanda yake aikata abun da Ubana na cikin sama yake so"

a ranar nan

Yesu ya ce "ranar nan" domin ya san masu sauraronsa za zu gane yana magana game da ranar shariya. Za ka iya fasara shi haka "ranar shariya" inda masu karatu ba za su gane wace rana ne ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba mu yi annabci ba ... fitar da aljannu ... ayyukan al'ajabi masu girma da yawa?

Mutanen suna amfani da tambaya domin su jaddada cewa sun aikata waɗannan abubuwa. AT: " mun yi annabci ... mun fitar da aljannu ... mun yi ayyukan al'ajabi masu girma da yawa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mu

Kalmar "mu" anan bai shafi Yesu a ciki ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

a cikin sunan ka

ai yiwuwa ana nufi 1) "ta wurin ikon ka" ko "ta wurin karfin ka" ko 2) domin muna aikata abun da kake so mu aikata" ko 3) "domin mun roƙe ka ikon mu aikata su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ayyuka masu girma

"al'ajibai"

Ni ban taɓa saninku ba

Wannan na nufin mutumin baya tare da Yesu. AT: "Kai ba mabiyi na ba ne" ko "ba ni da wata harka da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)