ha_tn/mat/07/18.md

796 B

Duk itacen da ba ya 'ya'ya masu kyau, sai a sare shi a jefa a wuta

Yesu ya cigaba da amfani da 'ya'yan itace a misalin annabawan ƙarya. Anan, yana faɗin iyakan abun da zai faru da munanan itace ne. Ana nufin cewa haka nan ma zai faru da annabawan ƙarya. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

a sare shi a jefa a wuta

AT: "mutane na sare su kuma ƙona" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin 'ya'yansu za a gane su

Kalmar "su" na iya zama annabawan ko itacen. Wannan na nuna cewa 'ya'yan itace da ayyukan annabawa ke bayyana ko su na da kyau ko babu. In ya yiwu, a fasara wannan ta hanyar da zai nuna cewa ana magana game da itace da annabawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)