ha_tn/mat/07/15.md

1.1 KiB

lura da

"tsare kanku daga"

waɗanda sukan zo muku da siffar tumaki, amma a zuci kyarketai ne masu ƙăwa

Wannan maganar na nufin cewa annabawan ƙarya na zuwa kamar masu gaskiya ne kuma suna so su taimake mutane, amma asilinsu miyagu ne kuma za su illatar da mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Za ku gane su ta irin ''ya'yansu

Wannan na nufin ayyukan mutum. AT: "Kamar yadda akan gane itace ta irin 'ya'yan da take bayar, haka ma ta irin ayyukansu ake gane su annabawan ƙarya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Mutane na iya ciran ... kaya?

Yesu na amfani da tambaya ya koyar da mutanen. Yakamata mutanen su san amsa a'a ne. AT: "Mutane ba sa ciran ... kaya." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kowace itace mai kyau na ba da 'ya'ya mai kyau

Yesu ya cigaba da misalta annabawa gaske ta wurin kyawawa ayyukansu da kalmominsu da 'ya'yan itace. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mummunan itace yakan haifi munanan 'ya'ya

Yesu ya cigaba da misalta annabawa ƙarya ta wurin munanan ayyukansu da 'ya'yan itace. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)