ha_tn/mat/07/13.md

778 B

Ku shiga ta ƙunƙuntar ƙofa ... mutane kaɗan ne ke samunta

Wannan na ba da hoton masu tafiya akan hanya kuma suna shige wani kofa zuwa masarauta. wani masarautar na da saukin shiga, ɗayan na da wahalar shiga. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku shiga ta ƙunƙuntar ƙofa

Ya yiwu zai bukaci a mayar da wannan zuwa ƙashen aya 14. "Saboda haka, ku shiga ta ƙunƙuntar ƙofa."

ƙofar ... hanyar

Mai yiwuwa ana nufi 1) "hanyar" na nufin in da za a bi zowa ƙofar masrautar, ko 2) "ƙofar" da "hanyar" duk na nufin ƙofar shiga masarautar.

zuwa ga hallaka ... zuwa rai

Ana iya fasarar waɗannan sunayen da aikatau. AT: "zuwa wurin da mutane ke mutuwa ...zuwa wurin da mutane ke rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)